Sakatariya halima da oga abashe na1. Alhaji KB da ya ke da tausayi ya fara b...
Sakatariya halima da oga abashe na1. Alhaji KB da ya ke da tausayi ya fara bata haƙuri. Sai da Sabi'u ya sha dariya kafin ya bashi numbar bayan da Rayyan ɗin yai ma sa bayanin masifar da ya sha shi da mai keke. “Mun kusa gama bautar ƙasan nan fa Farida ki taimakeni ki amince da ni” ya faɗa haɗe da haɗa hannunwan sa biyu alamar magiya. Tana kwance ta fara rawan sanyi harda kakkarwa. Showing 1 words to 3000 words out of 145791 words Aug 11, 2021 · Billionaire Was Celebrating His Birthday Alone—Until a Little Girl Asked, Can Me and Mommy Join You? Da dare zazzaɓi ya rufeta, tsoratar da tayi da kuma ciwon da taji su suka haɗu su ka sa mata ciwon kai da zazzaɓi. Amina ta sa kuka tareda cewa tunda kallon da ake yiwa 'yarta kenan za ta cire Farida a makarantar. “Yasir kenan, soyayyar talaka da maikuɗi a Nigeria its a nonono option for me. Mutumin da ke gefen ta ya ce " mai keke mu je zan biya kuɗin" Sai a lokacin ta kalli mutumin. Saurayi ne dan a ƙalla ba zai wuce shekara ishirin da tara zuwa talatin ba. Ta ce "yawwa shishshigi. Sabi'u ya ce ai indai Aisha Farida Salihu ne to kaɗan ka gani. Da komai ya lafa Alhaji KB ya kira Amina ya fara ma ta faɗa akan rashin ƙwaɓar Farida da ta ke wanda hakan ya jawo Farida ta zama ba ta jin magana. An gaya ma ka ban da ɗari da hamsin ɗin biyan sa ne?". mgpfmhcxsnswrjmfxpwqsgwrrvaagiccsuynwsjhweqif