Sanadin gata, Enjoy the videos and music you love, upload original content, and share it all with friends, family, and the world on YouTube. txt Romantic Story Aisha A Muhammad Sanaz 16 Dec 2024 Labarin matashiyar budurwa Ummu A'isha, labari mai cike da tsantsar tausayi da rashin gata, soyayya da rashin taimako. Sanadin Gata Part 1 Complete Hausa Novel, Love Stories Hausa Novel Document Download Written by Sadi Sakhna SANADIN GATA Na UMMI A'ISHA 6 ?6 ? Tashi mom tayi ta nufi dakinta ta dauko gyalenta "maza tashi muje", tashi junior yayi yabi bayanta, "dauko mota kazo mu tafi", motarsa ya dauko mom ta shiga yaja suka fita daga gidan, unguwa uku suka je wurin wani malamin zaure, yana da almajirai fiyeda guda Dari sai karatu suke tayi a kofar gidan nassa, SANADIN GATA Na UMMI A'ISHA 5 ?6 ? Sauka ummi tayi suka fara cin abincin, oh namanta ban tambayi junior ba ko yaci abinci ko kuma haka ya tafi gidan mom din, sannu matar junior, yawwa sannunki ummi, wlhi ummi aure da dadi dan wlhi ba zaki fahinci maganata ba har sai kin shiga daga ciki, kuma duk sanyin nan da ake zafgawa to idan SANADIN GATA Na UMMI A'ISHA 3 ?6 ? Kowa acikin hall din sai da su junior suka burgeshi especially ma shi junior ya tafi da hankalin yanmata da yawa saboda ya hadu iya haduwa, yayi tako ina kyawunsa ya bayyana afili, sai da suka dan chashe sannan aka je wurin yanka cake, hannun teemah junior ya kama suka yanka cake din ya saka mata a baki, shiga nunawa kuluwa gata ita da jaririnta, kafin wani lokaci sai ga su Anty Salma da Ummi amarya, nan Ummi ta dauki yaron tana Santi, yamma tana yi sai ga iyatu tazo domin tace itace zata yiwa yarta wanka, tunda aka yi haihuwar junior yayi wahalar gani saboda dakin nata kullum acike yake da jama'a gata dai kuluwa ta Ganshi har sai da tayi kuka SANADIN GATA Na UMMI A'ISHA 4 ?6 ? Shirin tafiya gida ya fara, dakyar ya lallaba Patricia ta yarda ta kyaleshi sukayi bankwana. ONLINE HAUSA WRITERS SANADIN GATA Na UMMI A'ISHA JAN KUNNE-Duk wanda ya canja wannan labarin ko sunan taurarin ciki ko na marubuciyar Allah ya isa ban yafe ba. With this app, users can access and read these Jan 14, 2021 · Enjoy the videos and music you love, upload original content, and share it all with friends, family, and the world on YouTube. The app offers a collection of different novels, including SANADIN GATA Novel, KHAIREEYYAH, KAWARTA CE SANADI, MACE GUDA DAYA TILO, YAR GARUWA, MIJIN JALEELAH, ZAFIN SO, JININ JIKINA, IZINA CE, and more. Abubakar Sadeeq wanda ya taimaki rayuwar Ummu bayan wahalhalu da tasha, ya ba ta dukkan taimako kafin ya watsar da lamuranta. A bangaren su kuluwa kuwa kayayyaki sosai mahaifiyar mijinta ta siya mata tun anan tasan dan nasu dan gatane kuma suna ji dashi, ga manyan mata da mom din angon ta gaggayoto aka zo aka gudanar da wani hadadden lunching 27 saboda junior yaro ne karami kawai SANADIN GATA ne yasa su mom yi masa aure a shekarun da yake yanzu, harare hararen da ta kula yana ta yine ya sata kifa kanta cikin cinyoyin ta ta yadda ma ba zata ci gaba da ganin muzaran da yake yi ba,kamar wadda aka tsikara sai ta fara kuka mai sauti, kyaleta yayi yana jinta tana kuka. SANADIN GATA PART 2 Bayan an kammala wasan ne ya koma gida lokacin Patricia ta tafi amma tabar masa wasika cewar zata rinka kawo masa ziyara akai akai domin ta yaba dashi, murmushi yayi tareda Chapter 1 - A sanadin Son ki Hausa Novels Document complete by Aisha A Muhammad Sanaz. Pg 1-10 ~~Kanta dauke yake da farantin talla wanda aka kasa mata dafaffen rogo da gyada kulli kulli, taci damara sai kace wadda za tayi dambe tana tafe tana rera wakar ta"iye nanaye ayye May 26, 2025 · Zafafan Hausa Novels 10 - A Collection of Hausa Novels Zafafan Hausa Novels 10 is an Android application designed for Hausa novel enthusiasts.
zzv6, envc0, uzegr, tju74, pmzlh, joq0z, 7aia, 4e0mg, h7frd, ndunc,